Haber Giriş:
Likitoci sun fara yajin aiki a Najeriya

Likitoci a Najeriya sun tafi yajin aikin sai baba ta gani sakamakon yadda aka gaza biyan su albashinsu.
Likitoci a Najeriya sun tafi yajin aikin sai baba-ta-gani sakamakon yadda aka gaza biyan su albashinsu.
Shugaban Kungiyar Likitoci ta Najeriya Dr. Uyilawa Okhuaihesuyi ya shaida cewa, ba su cimma matsaya ba a taron awanni 9 da suka gudanar da Ministan Kwadago da Aiyuka Chris Ngige.
Okhuaihesuyi ya ce, daga ranar Alhamis din nan sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani.
Okhuaihesuyi ya yi ...