Haber Giriş:
Lamurra za su fara daidaituwa a Turkiyya

Ministan kiwon lafiyar kasar Turkiyya Dkt. Fahrettin Koca ya bayyana cewa lamurka za su fara komawa daidai a kasar daga 1 ga watan Maris
Ministan kiwon lafiyar kasar Turkiyya Dkt. Fahrettin Koca ya bayyana cewa lamurka za su fara komawa daidai a kasar daga 1 ga watan Maris.
Kamar yadda Minista Koca ya yada a shafinsa na Twitter,
"Muna daukar kwararan matakai yadda lamurra za su koma daidai. Lamurra za su fara komawa daidai sannu a hankali. Ma'aikatun mu za su fara kaddamar da sakamakon hukuncin da shugabanin gundumomin kas...
-
25.02.2021
-
24.02.2021