Haber Giriş:
Labari da dumi-dumi: Erdogan- Zamu bunkasa bangaren makamashi bisa dogaro ga albarkatun kasa

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa "Babban burinmu shi ne bunkasa bangaren makamashi bisa dogaro da albarkatun cikin gida"
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewa "Babban burinmu shi ne bunkasa bangaren makamashi bisa dogaro da albarkatun cikin gida. "