Haber Giriş:
Labari da dumi-dumi: Erdogan- Kalubalantarmu da Amurka da Turai ke yi a yau munafunci ne

Shugaban kasar Turkiyya Recep tayyip Erdogan ya bayyana cewa abubuwan dake faruwa a Amurka da Tarayyar Turai a yau na tabbatar da cewa kalubalantar kasarmu da suke yi a akan wasu lamurra munafunci ne
Shugaban kasar Turkiyya Recep tayyip Erdogan ya bayyana cewa abubuwan dake faruwa a Amurka da Tarayyar Turai a yau na tabbatar da cewa kalubalantar kasarmu da suke yi a akan wasu lamurra munafunci ne.
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021