Haber Giriş:
Kungiyoyin farar hula sun kai karar Faransa ga Majalisar Dinkin Duniya

Kungiyoyin Farar Hula na Kasa da Kasa sun kai karar Faransa ga Majalisar Dinkin Duniya (MDD) sakamakon yadda nuna wariya da kyama ga Musulmai ya ke kara karfi a kasar.
Kungiyoyin Farar Hula na Kasa da Kasa sun kai karar Faransa ga Majalisar Dinkin Duniya (MDD) sakamakon yadda nuna wariya da kyama ga Musulmai ya ke kara karfi a kasar.
Kungiyoyin farar hula sama da 36 daga kasashen duniya 13 sun kai karar Faransa ga Kwamitin Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya, sakamakon yadda Faransa ta goyi bayan zanen batanci da wata jarida ta yi ga Annabin ...
-
27.02.2021
-
27.02.2021