Haber Giriş:
Kotun Iraki ta bayar da umarnin a kamo Trump

Alkalin wata kotu a Iraki ya yanke hukuncin a kamo Shugaban Kasar Amurka Donald Trump, sakamakon kashe Shugaban Sojin Iran na Juyin Juya Hali Mai Kula da Kudus Kasim Sulaimani da Kwamandan Mayakan Hashdi Sha'abi Abu Mahdi Al-Muhadis.

Kotun da ke bincike da sauraren shari'ar Rusafa a Bagdad Babban Birnin Iraki ta sanar da cewa,
"Alkalin da ke bibiyar kisan gillan da aka yi wa Muhandis da a...
-
21.01.2021