Haber Giriş:
Korona ta yio ajalin karin mutum 169 a Turkiyya

A cigaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 169 sun rasa rayukansu
A cigaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 169 sun rasa rayukansu.
Tun farkon bulluwar cutar a kasar kawo yanzu mutum dubu 23 da dari 664 ne suka rasa rayukansu a kasar.
A cikin rana daya an yiwa mutum dubu 167 da dari 211 gwajin kwayar cutar inda aka samu marasa lafiya mutum dari 921 da kuma mutum dubu 8 da dari 314 dauke da ita.
Haka k...