Haber Giriş:
Korona ta yi ajalin karin mutum 131 a Turkiyya

A cigaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 131 sun rasa rayukansu
A cigaba da yaki da kwayar cutar Covid-19 a Turkiyya a cikin awanni 24 da suka gabata mutum 131 sun rasa rayukansu.
Tun farkon bulluwar cutar a kasar kawo yanzu mutum dubu 25 da dari 736 ne suka rasa rayukansu a kasar.
A cikin rana daya an yiwa mutum dubu 165 da 94 gwajin kwayar cutar inda aka samu marasa lafiya mutum dari 664 da kuma mutum dubu 6 da dari 912 dauke da ita.
Haka kuma wa...
-
09.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021