Haber Giriş:
Korona ta kara kamari a Afirka ta Kudu

A cikin awanni 24 Koroya ta yi ajalin mutum 712 a kasar Afrika ta Kudu lamarin da ya kara yawan wadanda suka rasa rayukansu sakamakon cutar a kasar karuwa zuwa dubu 35,852 a jumlace
A cikin awanni 24 Koroya ta yi ajalin mutum 712 a kasar Afrika ta Kudu lamarin da ya kara yawan wadanda suka rasa rayukansu sakamakon cutar a kasar karuwa zuwa dubu 35,852 a jumlace.
Ministan harkokin kiwon lafiyar kasar Zweli Mkhize ya bayyana cewa a yankin gundumar KwaZulu-Natal aka fi samun yawan mace-mace sanadiyar cutar inda mutum 232 suka rasu.
Gundumar dake binta baya kuwa ita ce t...
-
25.02.2021
-
25.02.2021