Haber Giriş:
Kimanin ‘yan yawon bude ido miliyan daya suka ziayarci Turkiyya daga Yukiren a 2020

Duk da irin matsalolin da Korona ta haifar kusan mutum miliyan daya sun ziyarci Turkiyya daga Yukiren a cikin shekarar 2020 kamar yadda jakadan Kiev a Ankara ya bayyana
Duk da irin matsalolin da Korona ta haifar kusan mutum miliyan daya sun ziyarci Turkiyya daga Yukiren a cikin shekarar 2020 kamar yadda jakadan Kiev a Ankara ya bayyana.
A ziyarar da ya kai a Kayseri, Ambasada Andrii Sybiha tare da tawagarsa sun gudanar da taro tare da magajin garin Kayseri Memduh Buyukkilic.
A taron sun tattauna akan yadda zasu inganta harkokin yawon bude ido, kasuwanci ...
-
24.02.2021
-
23.02.2021