Haber Giriş:
Juventus ta yi wa Sassuolo wankin babban bargo

A mako na 17 na gasar Zakarun Italiya ta Serie A, kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta doke takwararta ta Sassuolo da ci 3 da 1.
A mako na 17 na gasar Zakarun Italiya ta Serie A, kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta doke takwararta ta Sassuolo da ci 3 da 1.
A wasan da aka fafata a filin wasa na Allianz da ke Torino, Juventus ta barje gumi da kungiya mai kuri ta Sassuolo.
A zagaye na biyu na wasan ne Danilo ya jefa kwallon farko a minti na 50.
A minti na 58 Sassuolo ta farke kwallonta ta kafar Defrel inda wasan y...