Haber Giriş:
Jiragen ruwan masunta sun kife a kogin Maryut da ke Masar

Jiragen ruwan masunta 2 dauke da mutane 17 sun kife a kogin Maryut da ke Masar.
Jiragen ruwan masunta 2 dauke da mutane 17 sun kife a kogin Maryut da ke Masar.
Rahotannin farko da aka samu sun bayyana mutuwar mutane 7.
Sanarwar da helkwatar 'yan sandan Iskandariyya ta fitar ta ce, jiragen ruwan 2 dauke da mutane 17 daga iyali daya sun kife a kogin Maryut, kuma ya zuwa yanzu an tsamo jikkunan mutane 7.
An aike da jami'an tsaron teku, motocin daukar marasa lafiya da...