Haber Giriş:
Harin bam a Mogadishu
A Mogadishu Babban Birnin Somaliya an jiyo karar fashewar wasu abubuwa.
A Mogadishu Babban Birnin Somaliya an jiyo karar fashewar wasu abubuwa.
Wani dan kunar bakin wake ya nufi wani babban kantin saye da sayarwa.
'Yan sandan sun bayyana cewa, ba a tabbatar ko an samu asarar rayuka ko jikkata ba sakamakon harin.
-
09.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021
-
08.03.2021