Haber Giriş:
Hari a gaban wani gidan cin abinci a Mogadishu

Mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai da wata mota dauke da bam a gaban wani gidan cin abinci a Mogadishu, babban birnin Somaliya.
Mutane 20 ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai da wata mota dauke da bam a gaban wani gidan cin abinci a Mogadishu, babban birnin Somaliya.
Manajan Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Amin, Abdulkadir Adan ya ba da rahoton cewa mutane 20 sun mutu kuma wasu 30 sun jikkata a harin bam din da aka kai a gaban gidan cin abincin mai suna "Lul Yemen".
An rawaito cewa wani gini a kusa da ...