Haber Giriş:
Gwajin allurar riga-kafin Covid-19 kan 'yan shekaru 12 zuwa 17

Kamfanin samar da magunguna na kasar Amurka mai suna Johnson & Johnson (J&J) ya fitar da sanarwar cewa sun kara ‘yan shekaru 12 zuwa 17 a gwajin allurar riga-kafin sabon nau'in kwayar cutar corona (Covid-19).

A cewar sanarwar da kamfanin ta fitar, an bayyana cewa gwajin asibitin na a mataki na 2 kuma za a fara gwajin allurar riga-kafin a kan masu aikin sa kai tsakanin shekaru 16 zuwa 17, san...
-
18.04.2021
-
17.04.2021
-
17.04.2021