Haber Giriş:
Gobara ta kama a kusa da sansanin 'yan gudun hijirar Arakan

Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta kama a wata kasuwa da ke kusa da sansanin 'yan gudun hijirar Myammar a Bangaladash.
Mutane 3 sun rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta kama a wata kasuwa da ke kusa da sansanin 'yan gudun hijirar Myammar a Bangaladash.
Da safiyar Juma'ar nan ne gobarar ta kama a kasuwar da ke kusa da sansanin Kutupalong da 'yan gudun hijirar Arakan su ke zaune. Mutane da dama sun jikkata, kuma shaguna sama da 20 sun kone.
Har yanzu ba a gano musabbabin tashin gobarar ba, amma jami'an ka...