Haber Giriş:
Gaga da Lopez za su cashe a wajen rantsar da Biden

Mako mai zuwa za a rantsar da sabon Shigaban Kasar Amurka Biden.
Shahararrun mawaka Lady Gaga da Jennifer Lopez za su cashe a wajen bukin rantsar da zababben Shugaban Kasar Amurka Joe Biden.
Lady Gaga za ta rera taken Amurka, yayin da Jennifer Lopez kuma za ta yi casu.l a wajen bukin.
Za a gudanar da bukin da halartar mutane kadan saboda annobar Corona da kuma kai hari kan ginin majalisar dokokin Amurka da aka yi.
Shahararren jarumin Amurka Tom Hank...
-
25.02.2021
-
25.02.2021