Haber Giriş:
Firaministan Libiya ya tattauna da takwaransa na Girka
Firaministan Girka Kyriakos Mitsotakis da ya ziyarci Tarabulus, babban birnin Libiya ya tattauna da Firaministan Gwamnatin Hadin Kan Kasa, Abdul Hamid Dbeibah.
Firaministan Girka Kyriakos Mitsotakis da ya ziyarci Tarabulus, babban birnin Libiya ya tattauna da Firaministan Gwamnatin Hadin Kan Kasa, Abdul Hamid Dbeibah.
Firaminista Dbeibeh ya yi maraba da Mitsotakis tare da bukin da aka gudanar a gidan firaministan. Shugabannin biyu sun gunadar da taron manema labarai na hadin gwiwa bayan ganawar tsakanin wakilan.
Dbeibah a jawabin da ya gudanar a...
-
17.04.2021
-
16.04.2021