Haber Giriş:
Firaministan Iraki yayi magana kan harin da aka kai Erbil

Firaministan Iraki, Mustafa al-Kazimi ya ce makasudin kai harin makami mai linzami kan filin tashi da saukar jiragen sama na Erbil shi ne haifar da rudani.
Firaministan Iraki, Mustafa al-Kazimi ya ce makasudin kai harin makami mai linzami kan filin tashi da saukar jiragen sama na Erbil shi ne haifar da rudani.
A cikin bayanan nasa yayin taron Majalisar Ministoci da ake gudanarwa a kowane mako, Kazimi ya kimanta harin na makami mai linzami da ya nufi filin tashi da saukar jiragen sama na Erbil a jiya.
Firaministan na Iraki ya ce, “Manufar aiy...