Haber Giriş:
Firaiministan Armeniya zai yi murabus

Firaiministan Armeniya Nikol Pashinyan ya bayyana cewa zai yi murabus daga mukaminsa a watan Afirilu
Firaiministan Armeniya Nikol Pashinyan ya bayyana cewa zai yi murabus daga mukaminsa a watan Afirilu.
Pashinyan, a yayinda ya kai ziyara a yankin Armavir ya yi jawabi akan zaben 'yan majalisun da za'a gudanar a watan Yuni.
A yayinda Pashiyan ya bayyana cewa zai ajiye mukaminsa, ya jaddada cewa:
"A watan Afirilu zan yi murabus. Amma hakan ba ya nufin zan bar mulki, zan yi hakan ne domin...
-
14.04.2021