Haber Giriş:
Erdogan ya karbi bakuncin Ertugruloglu

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karbi bakuncin Firaministan Jamhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus Tahsin Ertugruloglu.

An gudanar da ganawar a sirrance a Fadar Shugaban Kasar Turkiyya.
-
21.01.2021