Haber Giriş:
Erdogan: A karshen mako mai zuwa za a fara allurar riga-kafin Corona a Turkiyya

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewar, a karshen mako mai zuwa za a fara yin allurar riga-kafin cutar Corona (Covid-19) a kasar.
Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana cewar, a karshen mako mai zuwa za a fara yin allurar riga-kafin cutar Corona (Covid-19) a kasar.
Bayan kammala taron Majalisar Ministoci, Shugaba Erdogan ya yijawabi ga al'umar Turkiyya.
Erdogan ya auna irin kokarin da ake yi wajen yaki da cutar Corona, inda ya kuma ja hankali kan yadda ake ci gaba da samun raguwar kamuwa da cutar da...
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021