Haber Giriş:
Danshin takunkumin rufe fuska na kariya daga COVID-19

Bincike ya nuna cewa danshin dake cikin takunkumin rufe fuska na taimakawa wajen magance cututtukan numfashi kamar COVID-19
Bincike ya nuna cewa danshin dake cikin takunkumin rufe fuska na taimakawa wajen magance cututtukan numfashi kamar COVID-19.
Baya ga hanna wanda ke sanye dashi kamuwa daga Korona Hukumar Lafiya ta Kasar Amurka wato (NIH) ta bayyana cewa takunkumin rufe fuska na da danshin dake rage kamuwa da cututtuka.
Masu bincike daga Cibiyar Kula da Ciwon Suga da Koda ta Duniya ta (NIDDK)ta gano cewa i...
-
05.03.2021