Haber Giriş:
Dakarun NATO sun yi rakiya ga jirgin ruwan TCG Gediz Firkatayn

Dakarun NATO na Rukuni na 2 da ke Aiyuka a Teku, sun gudanar da aiyukan rakiya da bayar da horo da jirgin ruwan yaki na Turkiyya TCG GEDIZ Firkatayn.
Dakarun NATO na Rukuni na 2 da ke Aiyuka a Teku, sun gudanar da aiyukan bayar da horo da jirgin ruwan yaki na Turkiyya TCG GEDIZ Firkatayn.
Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta ce, jiragen ruwan ESPS CRISTOBAL COLON na Spaniya da TCG GEDIZ GAZIANTEP Firkatayn sun gudanar da aiyukan bayar da horo na wucewar jirgin ruwan TCG GEDIZ a ranar 26 ga Janairu.
A sanarwar, an...
-
08.03.2021
-
08.03.2021