Haber Giriş:
Corona ta yi ajalin karin mutane 74 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 74 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 74 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 28,432 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 128,387 gwaji inda aka samu 9,205 na dauke da cutar, kuma 649 na da alamun rashin laf...