Haber Giriş:
Corona ta yi ajalin karin mutane 134 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 134 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 134 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 25,344 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 180,303 gwaji inda aka samu 7,103 na dauke da cutar, kuma 681 suna kwance a asibiti.
An kuma sallam...