Haber Giriş:
Corona ta sake kama sama da mutane dubu 54 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 276 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 276 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 32,943 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 302,108 gwaji inda aka samu 54,740 na dauke da cutar, kuma 2,203 na da a...
-
16.04.2021
-
16.04.2021