Haber Giriş:
Corona: Ba za a yi Sallar Tarawih a Masallatan Turkiyya ba

Shugaban Hukumar Kula da Al'amuran Addinai ta Turkiyya Farfesa Ali Erbas ya bayyana cewa, ba za a yi Sallar Tarawih a Masallatan Turkiyya a watan Azumin bana ba, kowa zai yi Sallar a gidansa.
Shugaban Hukumar Kula da Al'amuran Addinai ta Turkiyya Farfesa Ali Erbas ya bayyana cewa, ba za a yi Sallar Tarawih a Masallatan Turkiyya a watan Azumin bana ba, kowa zai yi Sallar a gidansa.
A daren da ya hada 12 da 13 ga Afrilu al'umar Muslumai za su dauki Azumin farko na watan Ramadhan.
Ali Erbas ya halarci taron da aka gudanar a Ankara mai taken "Ramadhan Watan Waraka" inda ya bayar d...