Haber Giriş:
Cavusoglu ya tattauna da Lavrov

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya, Mevlut Cavusoglu ya tattauna da takwaransa na Rasha, Sergey Lavrov ta wayar tarho.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya, Mevlut Cavusoglu ya tattauna da takwaransa na Rasha, Sergey Lavrov ta wayar tarho.
Majiyoyin diflomasiyya sun rawaito cewa Cavusoglu da Lavrov sun tattauna kan batutuwan da Shugaba Recep Tayyip Erdogan da Shugaban Rasha, Vladimir Putin suka yi magana a kai ta wayar tarho a jiya.
A cikin sanarwar da Fadar Shugaban Kasa ta fitar an bayyana cewa, Shugaba Erd...
-
24.02.2021
-
24.02.2021