Haber Giriş:
Cavusoglu ya gana da Stoltenberg

Cavusoglu na ci gaba da tuntubar shugabanni a Brussels.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya gana da Sakatare Janar na Kwancen NATO Jens Stoltenberg.
An yi ganawar a helkwatar NATO da ke Brussels Babban Birnin Beljiyom.
A sanarwar da Cavusoglu ya fitat bayan ganawar ya ce, akwai bukatar kara karfafa kawancensu.
Ya kara da cewa "Kasarmu na taka babbar rawar a zo a gani a Kawancen NATO. Za mu ci gaba da bayar da goyon baya ga ...
-
27.02.2021
-
27.02.2021