Haber Giriş:
Cavusoglu: Mun fara samun kyakkyawan yanayi da Tarayyar Turai

Cavusoglu ya gana da Maas a Ankara Babban Birnin Turkiyya.
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya bayyana cewar, sakamakon daukar matakan gyara da Tarayyar Turai ta yi, sun fara samun kyakkyawan yanayi a tsakaninsu.
Cavusoglu ya gudanar da taron manema labarai da tawaransa na Jamus Haiko Maas a Ankara Babban Birnin Turkiyya.
Ya ce, a ganawarsa da Maas, sun cimma matsaya kan kara karfafa alakar Turkiyya da Jamus.
Da ya ke tabo bat...
-
25.02.2021
-
25.02.2021