Haber Giriş:
Canjin yanayi matsala ce da ke bukatar kulawar gaggawa

An ƙaddara cewa kashi 64 cikin 100 na yawan mutanen duniya suna ganin canjin yanayi a matsayin wata matsala da ke bukatar kulawar gaggawa a duniya.
An ƙaddara cewa kashi 64 cikin 100 na yawan mutanen duniya suna ganin canjin yanayi a matsayin wata matsala da ke bukatar kulawar gaggawa a duniya.
Shirin Raya Kasa na Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ya buga sakamakon binciken yanayi wanda mutane miliyan 1.2 daga kasashe 50 suka shiga ciki.
Dangane da sakamakon wannan binciken, mafi girma na ra'ayoyin jama'a da aka taba gudanarwa kan sauy...
-
24.02.2021
-
23.02.2021