Haber Giriş:
Biden da Harris sun karbi rantsuwar kama aiki

Shugaban Kasar Amurka na 46 ya karbi rantsuwar kama aiki.
Sabon Shugaban Kasar Amurka Joe Biden da Mataimakiyarsa Kamala Harris sun karbi rantsuwar kama aiki a birnin Washington.
Da fari Biden da Harris sun ziyarci Majami'ar Havari Aziz Matthew, daga nan kuma suka wuce zuwa Majalisar Dokokin Amurka.
Da misalin karfe 6 na yamma agogon Najeriya, Biden da Harris suka karbi rantsuwar kama aiki a Matsayin Shugaban Kasa da Mataimakiya mace a karon far...
-
24.02.2021
-
23.02.2021