Haber Giriş:
Azabaijan da Turkmenistan sun rataba hannu akan binciken albarkatun hydrocarbon

Azabaijan da Turkmenistan sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna akan binciken hadin gwiwa da bunkasa albarkatun hydrocarbon a tekun Caspian
Azabaijan da Turkmenistan sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna akan binciken hadin gwiwa da bunkasa albarkatun hydrocarbon a tekun Caspian.
An sanya hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwar binciken wani bangare da ake takaddama kansa a kan batun samar da albarkatun mai a karkashin ruwa a babban birnin Turkmen, Ashgabat.
Ministan Harkokin Wajen Azabaijan Jeyhun Bayramov da takwara...
-
07.03.2021