Haber Giriş:
Annobar Corona ta yi ajalin karin mutane 144 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 144 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 144 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 24,993 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 152,758 gwaji inda aka samu 5,856 na dauke da cutar, kuma 723 suna kwance a asibiti.
An kuma sallami ...
-
24.02.2021
-
23.02.2021