Haber Giriş:
Ana samun nasarar matakan yaki da Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 129 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 129 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 25,605 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 173,210 gwaji inda aka samu 7,279 na dauke da cutar, kuma 670 na da alamun rashin lafiya.
An kuma s...
-
04.03.2021
-
04.03.2021