Haber Giriş:
Ana samun nasarar matakan yaki da Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 176 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 176 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 22,807 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 162,786 gwaji inda aka samu 9,138 na dauke da cutar, kuma 1,017 suna kwance a asibiti.
An kuma sallami karin mu...
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021
-
15.01.2021