Haber Giriş:
Ana ci gaba da zanga-zangar neman Firaministan Armeniya ya yi murabus

Armeniyawa na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a Yerevan Babban Birnin kasar inda suka bukaci Firaminista Nikol Pashinyan ya yi murabus.
Armeniyawa na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a Yerevan Babban Birnin kasar inda suka bukaci Firaminista Nikol Pashinyan ya yi murabus.
Tun bayan da Armeniya ta amince da Azabaijan ta cinye ta da yaki a Karabakh ne aka fara zanga-zangar da a ranar Alhamis din nan ma aka yi wata.
Masu zanga-zangar sun dinga yin tofin Allah tsine ga Firaminista Pashinyan, tare da neman ya yi murabus.
A...
-
07.03.2021
-
06.03.2021
-
06.03.2021