Haber Giriş:
Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya
A awanni 24 da suka gabata mutane 176 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 176 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 31,713 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 243,738 gwaji inda aka samu 40,806 na dauke da cutar, kuma 1,424 na da ala...
-
20.04.2021
-
19.04.2021