Haber Giriş:
Ana ci gaba da yaki da annobar Covid-19 a Turkiyya

A awanni 24 da suka gabata mutane 78 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
A awanni 24 da suka gabata mutane 78 sun sake rasa rayukansu sakamakon kamuwa da cutar Corona (Covid-19) a Turkiyya.
Tun daga farkon bullar annobar zuwa yau, jimillar mutane dubu 28,138 ne suka mutu a kasar.
A rana guda an yi wa mutane 118,816 gwaji inda aka samu 8,104 na dauke da cutar, kuma 623 na da alamun rashin laf...