Haber Giriş:
An yiwa fiye da mutum miliyan 5 allurar riga-kafin Covid-19 a Turkiyya

Ma’aikatar lafiyar Turkiyya ta sanar da cewa a kasar an yiwa fiye da mutum miliyan biyar allurar riga-kafin COVID-19 da kanafanin Sinovac Biotech Ltd ta kasar China ta sarrafa
Ma’aikatar lafiyar Turkiyya ta sanar da cewa a kasar an yiwa fiye da mutum miliyan biyar allurar riga-kafin COVID-19 da kanafanin Sinovac Biotech Ltd ta kasar China ta sarrafa.
Tun da aka fara yin allurar riga-kafin mai taken CoronaVac a watan Janairu an yiwa fiye da mutum miliyan biyar inda kusan mutum 800,000 aka yi musu na biyu. Kasar Turkiyya dai na tsarin yiwa mutum miliyan 13 allurar ...