Haber Giriş:
An yi zargin amfani da kudaden haram don daukar nauyin takarar Biden

Ana zargin an yi amfani da kudaden haram don daukar nauyin takarar sabon Shugaban Kasar Amurka Joe Biden a lokacin yakin neman zabe.
Ana zargin an yi amfani da kudaden haram don daukar nauyin takarar sabon Shugaban Kasar Amurka Joe Biden a lokacin yakin neman zabe.
Labaran da aka fitar a mafar yada labarai ta Bloomberg da ke Amurka na cewa, an dauki nauyin takarar Biden da tallafin dala miliyan 145 da wasu da ba a san ko su waye ba suka bayar, kuma 'yan jam'İyyar Democrats da aka sani tsawon shekaru da yaki da mallakar ku...
-
25.02.2021