Haber Giriş:
An yi wa 'yan ta'addar Daesh babbar barna a Turkiyya

Turkiyya da ke ci gaba da yaki da 'yan ta'addar Daesh, ta yi wa kungiyar babbar barna a watan Maris din da ya gabata.
Turkiyya da ke ci gaba da yaki da 'yan ta'addar Daesh, ta yi wa kungiyar babbar barna a watan Maris din da ya gabata.
Jami'an tsaron Turkiyya sun lalata shirin 'yan ta'addar na zubar da jini a Ankara, Istanbul da wasu garuruwan Turkiyya da dama.
A watan Maris din da ya gabata, a aiyukan da jami'an 'yan sanda, jandarma da masu tsaron iyakar Turkiyya suka gudanar, sun kama mambobin Daesh 16...
-
12.04.2021