Haber Giriş:
An yi wa mutane sama da miliyan 1,5 allurar riga-kafin Corona a Turkiyya

Adadin mutanen da aka yi wa allurar riga-kafin Corona (Covid-19) a Turkiyya ya haura mutane miliyan 1,5.
Adadin mutanen da aka yi wa allurar riga-kafin Corona (Covid-19) a Turkiyya ya haura mutane miliyan 1,5.
Bisa ga sharwarin da kwamitin yaki da Corona ya bayar, ana ci gaba da yin allurar riga-kafin Corona da aka fara yi a ranar 14 ga Janairu.
Bayanan da ke shafin yanar gizo na covid19asi.saglik.gov.tr na nuni da an yi wa mutane sama da miliyan 1,5 allurar riga-kafin a fadin Turkiyya.
...
-
03.03.2021