Haber Giriş:
An nemi wani dan jaridar Masar an rasa a kan hanyarsa ta zuwa Alkahira daga Istanbul

Rahotanni sun ce an nemi mamban kungiyar 'yan jaridu ta Masar Jamal Al-Jamal an rasa a kan hanyarsa ta tafiya Alkahira daga Istanbul.
Rahotanni sun ce an nemi mamban kungiyar 'yan jaridu ta Masar Jamal Al-Jamal an rasa a kan hanyarsa ta tafiya Alkahira daga Istanbul.
Wasu bayanai na cewa, an kama dan jaridar a filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa da ke Alkahira, kuma ba a san ina aka kai shi ba.
Kungiyar Larabawa da ke Ingila ta sanar da cewa, iyalan Al-Jamal sun bayyana mata cewar, bayan ya isa Al-Kahira ...