Haber Giriş:
An kubutar da fasinjoji 18 da aka yi garkuwa da su a Najeriya
A Najeriya, an samu nasarar kubutar da fasinjoji 18 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a makon da ya gabata a jihar Niger.
A Najeriya, an samu nasarar kubutar da fasinjoji 18 da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a makon da ya gabata a jihar Niger.
Kakakin gwamnan jihar Niger Mary Noel-Berje ta sanar da cewa, a ranar 14 ga Fabrairu ne yan bindigar suka yi garkuwa da fasinjoji a hanyar Minna-Kontagora.
An bayyana cewa, ana ci gaba da kokarin ganin an saki daliban makarantar sakandire ta Kagara da aka yi garkuw...
-
07.03.2021