Haber Giriş:
An kassara 'yan ta'addar PKK/YPG 7 a arewacin Siriya

An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a lokacin da suka yi yunkurin shiga yankin Tsaron Firat da ke arewacin Siriya.
An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a lokacin da suka yi yunkurin shiga yankin Tsaron Firat da ke arewacin Siriya.
Shafin Twitter na Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ya sanar da cewa,
"Jaruman sojojinmu sun kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a lokacin da suka yi yunkurin shiga yankin Tsaron Firat da nufin lalata zaman lafiya da kwanciyar hankalin da aka samu."
...
-
19.04.2021