Haber Giriş:
An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 8 a arewacin Iraki

An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 8 a yankin Gara na arewacin Iraki.
An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 8 a yankin Gara na arewacin Iraki.
Sanarwar da Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta fitar ta bayyana cewa, Dakarun Sojin Turkiyya da na Hukumar Leken Asiri ta Kasar ne suka kai sumame a yankin Gara na arewacin Iraki.
An kassara 'yan ta'adda 8 da aka gano a yankin.