Haber Giriş:
An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 5 a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 5 a farmakin da suka kai yankin Metina na arewacin Iraki.
Dakarun Turkiyya sun kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 5 a farmakin da suka kai yankin Metina na arewacin Iraki.
Shafin Twitter na M'aikatar Tsaro ta Iraki ya shaida cewa, dakarun Turkiyya na ci gaba da ragargazar 'yan ta'adda.
A farmakin da aka kai arewacin Iraki an kassara 'yan ta'addar a ware na PKK 5.
An bayyana za a ci gaba da kai farmakan ba tare da saurarawa ba.
...
-
17.04.2021
-
16.04.2021