Haber Giriş:
An kashe wani babban jami'in 'yan sanda a Yaman

A garin Aden na Yaman an aikata kisan gilla ga kwamishinan 'yan sandan jihar Hudeyde Ibrahim Harid.
A garin Aden na Yaman an aikata kisan gilla ga kwamishinan 'yan sandan jihar Hudeyde Ibrahim Harid.
Kamfanin dillancin labarai na Yaman ya sanar da bayanan da Shugaban Kasar Abdurrab Hadi Mansur ya fitar.
Mansur ya ce, an kashe Harid a harin ta'addanci da aka kai, kuma 'yan ta'addar da suka aikata hakan za su girbi abun da suka shuka.
Mataimakin gwamnan jihar Hudeyde Walid Al-Kudaymi y...
-
24.02.2021
-
23.02.2021